Salma al-Majidi,kallabi tsakanin rawuna

'Yar Sudan, Salma al-Majidi mai shekaru 27 da haifuwa,ta kasance mace daya tilo wacce ta kasance kocin wasan kwallon kafa a kasarta, karkashin tutar FIFA.

Salma al-Majidi,kallabi tsakanin rawuna

'Yar Sudan, Salma al-Majidi mai shekaru 27 da haifuwa,ta kasance mace daya tilo wacce ta kasance kocin wasan kwallon kafa a kasarta, karkashin tutar FIFA.Labarai masu alaka