Gasar Zakarun Turai: An shirya tsaf don fara wasannin Quater Final

A ranar Talatar nan za a fara wasannin Quater Final na gasar Zakarun Turai ta UEFA.

Gasar Zakarun Turai: An shirya tsaf don fara wasannin Quater Final

A ranar Talatar nan za a fara wasannin Quater Final na gasar Zakarun Turai ta UEFA.

A gobe Talata da Laraba 4 ga watan Afrilu za a buga wasannin na Quater Final ta gasar ta Zakarun Turai.

A ranar 10 da 11 ga watan Afrilu za a buga wasanni na 2 inda daga nan za a san su waye suka fito Semi Final ko wasan kusa da na karshe.

Za a fara buga wasannin da karfe 23.45 agogon Najeriya kuma ga yadda wasannin za su kasance:

Gobe Talata 3 ga Afrilu:

Juventus  - Real Madrid

Sevilla - Bayern Munich

Laraba 4 ga Afrilu

Liverpool - Manchester City

Barcelona - RomaLabarai masu alaka