Yara na nishadantuwa da wasan dusar kankara a Turkiyya

Duk da fara shigowar bazara ana ci gaba da samun nishadanduwa da wasar dusar kankara wato Skii a yankin Palandoken dake Turkiyya.

palandoken kayak1.jpg

Duk da fara shigowar bazara ana ci gaba da samun nishadanduwa da wasar dusar kankara wato Skii a yankin Palandoken dake Turkiyya.

Da yawan masoyar wasar dusar kankara sun halarci yankin Palandoken dake Erzurum a farkon watan Maris a lokacin da dusar kankara takai kaurin santimita 86.

Da yawan 'yan kasar sukan nishadandu da wasan dusar kankarar musanmman idan rana ta fito.

Magidanta da dama kan fito da iyalensu inda yara ke wasanni iri daban daban.Labarai masu alaka