Gasar Zakarun Turai: Manchester United za ta barje gumi da Sevilla

A ci gaba da buga wasannin Gasar Zakarun Turai kungiyar kwallon kafa ta Manchester United ta Ingila za ta kece raini da Sevilla ta Spaniya.

Kungiyoyin sun yi kunnen doki mara ci a wasan farko da suka yi.

Za a fara wasan a ranar Talatar nan a filin wasa na Manchester United da misalin karfe 8.45 na dare agogon Najeriya da Nijar.

Za a iya kallon wasan kai tsaye a tashar TRT 1 da TRT 4K.Labarai masu alaka