Masallacin Dutse na yankin Anatoliya

Masallacin dutse na yankin Anatoliya wanda Musulman zamanin baya suka gina shi ta hanyar sassaka wani katafaren tsauni.