Takaitattun labarai acikin bidiyo TRT Hausa 19.04.2018

A dai-dai lokacin da aka bayyana ranar #zaben shugaban kasa a #Turkiyya, an bude katabaren gidan #Sinima a Saudiyya.