Babu Maraye sai Rago

Matashin kasar Afganistan Rubaba Muhammad wanda aka haida da nakasar hannaye da ta kafafu ya shahara haikan a fannin yin zane da baki.