Sojin saman Turkiyya sun yi luguden wuta kan 'yan ta'adda a Iraki

Dakarun saman Turkiyya sun yi luguden wuta kan 'yan ta'adda a arewacin Iraki inda suka rusa matsugunai, mafaka da ma'ajiyar makamai 8 mallakar 'yan ta'addar.

Sanarwar da helkwatar rundunar tsaro ta Turkiyya ta ce, ana ci gaba da yakar 'yan ta'adda a arewacin Iraki. 

Sanarwar ta kara da cewa a harin a wannan karon an rusa mafaka da ma'ajiyar makaman 'yan ta'addar aware na PKK. 

A ranar Talatar nan ma an rusa wasu wuraren aiyukan 'yan ta'addar 16 a yankin. Labarai masu alaka