Sojan Turkiyya 1 ya yi Shahada a yayin fafata rikici da 'yan ta'addar PKK

Sojan Turkiyya 1 ya yi Shahada inda wasu 2 suka jikkata sakamakon fafata rikici da suka yi da 'yan ta'addar PKK a lardin Tunceli.

Majiyoyin tsaro sun bayyana cewa, an fafata rikicin a wajen gundumar Nazimiye a yayin da sojoji suka yi kokarin rutsa wasu 'yan ta'addar PKK wanda sakamakon haka fafatawa ta barke a tsakaninsu. 

Soja 1 ya yi Shahada inda wasu 2 suka jikkata a fafatawar.

Ana ci gaba da kaiwa 'yan ta'addar hari ta sama a yankin.Labarai masu alaka