Shugaban NATO zai kai ziyara na musanman a Turkiyya gobe

Sakatare Janar na NATO Jens Stoltenberg zai ziyarci babban birnin Turkiyya gobe, inda zai gana da shugaban kasar Turkiyya Recep Tayyip Erdoğan, da kuma ministan harkokin wajen kasar Mevlüt Çavuşoğlu.

Shugaban NATO zai kai ziyara na musanman a Turkiyya gobe

Sakatare Janar na NATO Jens Stoltenberg zai ziyarci babban birnin Turkiyya gobe, inda zai gana da shugaban kasar Turkiyya Recep Tayyip Erdoğan, da kuma ministan harkokin wajen kasar Mevlüt Çavuşoğlu, da ministan tsaro Nurettin Canikli da kuma shugaban hafsan sojojin Turkiyya Hulusi Akar.

Sakatare janar zai tattauna da shugabanin Turkiyya akan danganatakar Turkiyya da NATO, da kuma hare-haren reshen zaitun da rundunar sojan Turkiyya ke gudanarwa a Siriya, zai kuma tattauana akan lamurkan yankin musanamn a shirye-shiryen da NATO ke yi akan gudanar da taron koli a Brussel a shekarar 2018.

Za'a kuma tattauana akan harin da Amurka, Ingala da Faransa suka kai a Siriya sakamakon hari da makamai masu guba da gwamnatin Asad ke kaiwa farar hula.

 Labarai masu alaka