Sarkin Saudiyya ya yi kira da a dawo wa da Falasdinawa hakkokinsu

Sarkin Saudiyya Muhammad bin Salman ya yi kira da a dawo wa da Falasdinawa dukkan hakkokinsu.

Sarkin Saudiyya ya yi kira da a dawo wa da Falasdinawa hakkokinsu

Sarkin Saudiyya Muhammad bin Salman ya yi kira da a dawo wa da Falasdinawa dukkan hakkokinsu.

Sark,n wanda ya ki halartar taron Kungiyar Hadin kan Kasashen Musulmi OIC da aka gudanar a Istanbul ya fitar da sanarwa cewa, yana kira da a dawo wa da Falasdinawa Hakkokinsu kumaa bi hanyoyi na siyasa wajen warware batun Kudus.

Sarkin ya kuma sake sukar yadda Amurka ta ayyana Kudus a matsayin helkwatar Isra'ila inda ya ce, an nuna son kai game da wurin da Kasashen Duniya suka cimma matsaya a kai.Labarai masu alaka