Hasashen sakamakon zaben Faransa

An kammala zaben 'yan majaliisan Faransa zagaye na biyu. Inda ake hasashen 'yan Macron zasu samu rinjaye

Hasashen sakamakon zaben Faransa

An kammala zaben 'yan majaliisan Faransa zagaye na biyu.

Sakamakon da a tabbatar ba na nuni da Emmanuel Macron yayi nasara

Sakamakon yayi nuni da 'yan hadin gwiwar Macron( REM ) sun samu rinjaye a majalisar kasar.

REM na hasashen samun kujeru 350 daga cikin kujeru 577 na kasar

A hakan Macron zai samu daman ciki alkawuran da yayi na gyara tattalin arzikin kasar 

Masu tsatsauran ra'ayi dai basu samu wata galaba a zaben ba

Karo na farko kenan da aka zabi shugaban masu tsatsauran raayi Le Pen a matsayin 'yar majalisar kasar

Le Pen, ta bayyana cewa rashin samun rinjayen da jamiyar batayi amatsayin annoba.

Dayan mutane dai basu fito kada kuria ba, a yayinda aka bayyana cewa fiye da kaso 55 cikin dari basu halarci zaben ba.

 Labarai masu alaka