Sanarwa akan goyon bayan kalubalantar ta'addanci a Turkiyya

Sanarwa akan goyon bayan kalubalantar ta'addanci a Turkiyya

Sanarwa akan goyon bayan kalubalantar ta'addanci a Turkiyya

 

SANARWA AKAN GOYON BAYAN KALUBALANTAR TA’ADDANCI

Baya ga cewa, yankin kasar Siriya wan bangare ne na yankinmu mai tarihi, mun da yadda yankin ya ke fama da abubuwa da damama cikin tarihi, wannan abu ne da sakafarmu ta ke takama da shi. A cikin wannan kasa akwai Turkawa, Kurdawa, Larabawa da sauran al’umu da suke rayuwa taro daruruwan shekaru, sannan sun hada karfi wajen kalubalantar duk wani da ya so ya kawo musu barazana a yanayin zamantakewarsu. Yankin Anatoliya da Siriya wata alama ce ta ‘yan uwantakar da yankunanmu suke da ita. 

A koyaushe wannan ‘yan uwantaka ta zama abin kai wa hari da makiya. A tsakanin shekarun 1915 da 1918 an yi kokarin mamayar yankunanmu, amma an yi afanida nuna wariya,bambanci da tunani. Kamar yadda wasu malaman jami’a da masu fautuka suka nuna, rikicin Siriya a yau ba wai kamar yadda ake fada na bambancin kabila ba ne.

Yau a gaf da kan iyakokinmu. Ana kokarin samar da wata runduna ta ‘yan ta’adda wadda za ta yi mana barazanar tsaro tare da kara karfin ‘yan mulkin mallaka a Gabas ta tsakiya. To an dauki matakan bata yankin. Wadannan abubuwa ne da za su lalata alaka da dangantakar jama’armu baki daya. 

Wannan yunkuri mara kyau ba zai yi nasara ba har zuw karshensa amma fa abu ne da zai gajiyar tare da tafiyar da kuzarinmu. Kuma bu ne da in aka kyale shi zai haifar dayaki da rikice-rikice masu yawa a yankunanmu. Malaman jami’a da masu fafutuka na Turkiyya ba za su nade hannu su yi shiru suna kallon wadannan abubuwa na faruwa haka kawai ba. Muna son mu nuna wa duniya irin yadda za mu sauke nauyin da ke kanmu a matakin kasa da na kasa da kasa kamar haka:

  • Da fari, tun daga shekarar 1946 zuwa yau Turkiyya ta samu nasara sosai wajen dabbakawa da dorewar demokradiyya. Ita ce kasa daya ayankin da ke da jam’iyyu da dama. Hakan ya sanya kasarmu tanke mamban NATO tun daga shekarar 1952 wato shekaru 65 kenan tana kawance da sauran kasashe. Haka kasa ce da ta ke da tattali arziki da kuma kungiyoyin fararen hula masu ‘yanci wadanda ba za a iya kwatanta su da na sauran kasashen duniya ba. 
  • Amma wani abin takaici kawarmu da muke kawance da ita na sama da rabin karni wato Amurka, ta zama mai taimaka wa kungiyar ta’adda ta  PKK/PYD/YPG tare da hada kai da ita wadda kungiya ce mai ra’ayi irin na zamantakewar  Maocu. Suna kokarin sake fasalin Siriya tare da ‘yan ta’addar. Ba zai yiwu ka dinga tutiyar demokradiyya ba amma kuma kana hada kai da ‘yan ta’adda.
  • Babu wani bambanci tsakanin PKK da PYD. PYD reshen PKK ne da ke Siriya. Kuma babu wani abu da ya raba su. A ranar 25 ga watan Nuwamban shekarar 1978 akakafa PKK karkashin Abdullah Ocalan inda ya zuwa yau ta hanyar ta’addanci kungiyar ta kashe mutane sama da dubu 30. a shekara dayan da ta gabata, kungiyar ta kashe fararen hula 40. PYD kungiyar ta’adda ce da ta ke aikata aiyuka munana kuma ake kula da ita a iyakar kasarmu. Kungiyar na bayar da makamai da kayan yaki Shugabannin kungiyar na yanzu sun fito ne daga tsatson PKK. A duk tarukan da kungiyar ta yi a Siriya ana ganin suna makala hotunan Abdullah Ocalan wanda hakan ke nuna PKK da PYD suna tare.
  • Duk da irin wannan abu, amma sai ga shi Amurka da kanta ta ke bayar da taimako ga PYD inda ta ce, ta aika mata da tirela dubu 3000 makare da kayan taimako wanda darajarsu ta kai ta dala biliyan 2.2. Kuma waisaiga shi Amurkan ta sake sanar da za ta kafa wata runduna a Siriya tare da wadannan ‘yan ta’adda. Wannan abu karara kuma a aikace na nuna cewa, Turkiyya ake kai wa hari saboda ana ba wa kungiyar da ke harar Turkiyya horo da taimako. Makaman da ake ba su suna amfani da su wajen kai hari kan jam’ian tsaron Turkiyya. Kuma babu yadda za a yi jama’ar Turkiyya su lamunta da wannan abu.
  • An bayyana cewar Amurka ta tilasta hada gwiwa da PYD domin yakar DAESH, amma kuma Amurkan taki ta hada gwiwa da Turkiyya domin kalubalantar ‘yan ta’addar DEASH din. Kuma duk da an rage karfin DEASH bai hana Amurka ci gaba da haddin gwiwa da ‘yan ta’addar PYD ba. Turkiyya dai ba za ta amince da kungiyar da Amurkan za ta kafa ba, ta kasance kalubale a ityakokinta. Yakar DEASH din da Amurka ta yi a arewacin Siriya ya sanya Turkiyya samun hasarori da dama, a yayinda kuma Amurkan ta kuma dauki matakan kange yakar DAESH da Turkiyya ta yi a lokacin da ta gudanar da hare-haren Fırat Kalkanı.
  • Kungiyar PKK/PYD dake yankin basu kansance wakilan kabilar Kurdawa ba, sai daukar matakan kauda su daga yankunan ma su ke yi, a yayinda su ka dauki matakan takura wa dukkan mazauna yankin. Su ka kuma tilastawa mata da yara aiyanar da aiyukan ta’addancin da suke kaddamar wa. A cikin wannan halin ne Amurka ke kara basu tallafi.
  • Wannan haddin gwiwar Amurka da PYD dai bai kasance na yakar ‘yan ta’addar DAESH ba. Haka kuma PYD ba ta kasance wa ta kungiyar dake wakiltar kabilar Kurdawa ba. Dukkkanin su kungiyoyin ta’addanci ne bayyanan nu.

A yayinda da Amurka ke haddin gwiwa da kungiyar ta’addar ta na kuma kara saka abokiyarta na tsawon lokaci Turkiyya cikin kalubale. Amurka naci gaba da kare shugaban kungiyar FETO da suka yi yunkurin juyin mulki a kasar a ranar 15 ga watan Yulin 2016. Haka kuma tana daukar matakan kalubalantar Turkiyya ta dakatar da baiwa ‘yan kasar ta visa zuwa Amurkan. Duk dai da wadannan kalubalen Turkiyya naci gaba da bunkasar da siyasar kasar ta tare da samar da lumana a yankunan baki daya.

Prof. Dr. Abdulhalik Karabulut, Ağrı İbrahim Çeçen Jami’ar

Abdulkadir Ay, Ma’aikatar Ilimi

Prof. Dr. Abdulkadir Buluş, Jami’ar Necmettin Erbakan

Yrd. Doç. Dr. Abdullah Aydın, Jami’ar Mustafa Kemal              

Prof. Dr. Abdullah Çavuşoğlu

Yrd. Doç. Dr. Abdullah Tırabzon, Jami’ar Istanbul

Abdurrdahim Şenocak, Ma’aikatar Kwadago

Yrd. Doç. Dr. Adnan Küçük, Jami’ar Kırıkkale

Ahmet B. Arpa, Masanin tattalin arziki

Ahmet Şevki Zengin, Sakatare Janar na Jami’ar Ahmet Yesevi

Prof. Dr. Ahmet Uysal, Jami’ar Istanbul

Ahmet Vehbi Koç, Ma’aikatar Ilimi

Ali Sali, Ofishin Firaministan Turkiyya

Doç. Dr. Ali Büyükaslan, Jami’ar Istanbul Medipol

Arda Akçiçek, Masanin Harkokin Siyasa

Atila Demirkasımoğlu, Asibitin Ankara Onkoloji

Prof. Dr. Aysun bay Karabulut, Jami’ar Yıldırım Beyazıt 

Doç. Dr. Bahattin Karademir, Jami’ar  Çukurova

Prof. Dr. Bilgehan Atsız Gökdağ, Jami’ar Kırıkkale

Prof. Dr. Birol Akgün, Jami’ar Yıldırım Beyazıt

Doç. Dr. Birol Mercan, Jami’ar  Necmettin Erbakan

Prof. Dr. Burhan Aykaç,  Jami’ar Cigaba ta Istanbul

Prof. Dr. Bülent Bayat, Jami’ar  Gazi

Yrd. Doç. Dr. Bünyamin Taş, Jami’ar  Aksaray

Doç. Dr. Cahit Bağcı, Asusun Ma’arin na Turkiyya

Cahit Epçaçan, Jami’ar Siirt

Can Acun-SETA

Yrd. Doç. Dr. Can Ceylan, Jami’ar Istanbul Medipol

Celal Semiz, Ma’aikatar Cigaban Iyalai da Zamantakewa

Prof. Dr. Cengiz Anık, Jami’ar Marmara

Yrd. Doç. Dr. Cengiz Şahin, Jami’ar Kastamonu

Prof. Dr. Cevdet Coşkun, Jami’ar Giresun

Yrd. Doç. Dr. Ceyhun Can Özcan, Jami’ar Necmettin Erbakan

Prof. Dr. Çetin Kaya Koç, UC Santa Barbara

Doç. Dr. Ebubekir Ceylan, Jami’ar  Fasaha ta Istanbul

Ekrem Çoraklık, Ma’aikatar Makamashi da Albarkatun Kasa

Ertuğrul Başer, Tsohon Ma’aikaci

Fadime Özkan- Jaridar Star

Doç. Dr. Fahrettin Önder, Jami’ar  Süleyman Demirel

Arş. Gör. Faruk Temel, Jami’ar Erciyes

Fatih Akbaba, Marubuci

Prof. Dr. Fatih Savaşan,  Jami’ar Tsaron Kasa

Prof. Dr. Fatih Uşan, Jami’ar Yıldırım Beyazıt

Güldalı Coşkun, Jaridar Milat

Prof. Dr. Gülgün Erdoğan Tosun, Jami’ar Ege

Prof. Dr. H. İbrahim Sarıoğlu, Jami’ar Istanbul

Prof. Dr. Halil Altıntaş, Jami’ar Erciyes

Prof. Dr. Haluk Alkan, Jami’ar Istanbul

Harun Kaban, Marubuci

Öğr. Gör. Hakan Şahin, Jami’ar Medipol

Hamit Küçükbatır, Kungiyar kwallon Kafa ta Mersin

Mai Bincike. Hande Sunguroğlu, Jami’ar Çankırı Karatekin

Hasan Öztürk, Ülke Tv

Doç. Dr. Hasan Furkan, Jami’ar Kahramanmaraş Sütçü İmam

Arş. Gör. Hayati Ünlü, Jami’ar Istanbul

Hikmet Salahaddin Gezici, Jami’ar Selçuk

Doç. Dr. Hüsametin Vatansev, Jami’ar Selçuk

Hüseyin Öz, Mukaddashin Shugaban Kungiyar Ma’aikata ta Hizmet-İş

İhsan Aktaş, GENAR

İhsan Ayal, İstanbul Jami’ar Medeniyet

İlyas Topçuoğlu, Kungiyar Lauyoyi ta Ankara

Dr. İsmail Çağlar, SETA

İsmail Akbıyık, Ma’aikatar Kwadago

Öğr. Gör. İsmail Göktürk, Jami’ar Kahramanmaraş Sütçü İmam

Yrd. Doç. Dr. Kadir İdin, Jami’ar  stanbul Medipol

Kenan Serefli, Hukumar Ilimin Kasa

Doç. Dr. M. Akif Sarıkaya,  Jami’ar Fasaha ta Istanbul

Mahmut Evkuran, Mai bada shawara da ke ma’aikatar iyali

Mahmut Kaan İlgar, Shugaban kungiyar Ilimin -Bir- Sen da ke Kars

Mehmet Aykal, Shugaban yankin Muhallin Gazipaşa

Yrd. Doç. Dr. Mehmet Eyüp Kiriş, Jami’ar Kocatepe da ke Afyon

Mehmet Haluk Uçkun, Ministan matasa da wasanni

Mehmet Sıddık Barık, Malami mai ritaya

Prof. Dr. Mehmet Şahin, Makarantar horar da ‘yan sanda

Prof. Dr. Mehmet Tunçer, Jami’ar Karadeniz

Merve Şebnem Oruç, Jaridar Yeni Şafak

Doç. Dr. Metin Aksoy, Jami’ar Selçuk

Yrd. Doç. Dr. Metin Çelik, Jami’ar Selçuk

Prof. Dr. Metin Doğan, Jami’ar Yıldırım Beyazit

Arş. Gör. Metin Özkan, Jami’ar Gazi

Prof. Dr. Muhsin Kar, Jami’ar Ömer Halisdemir dake Niğde

Murad Kafadar, Shugaba Megapoll

Doç. Dr.Murat Kirişçi, Jami’ar İstanbul

Prof. Dr. Musa Yıldız, Jami’ar Ahmet Yesevi

Yrd. Doç. Dr. Mustafa Aslan, Jami’ar Adnan Menderes

Mustafa Şıvgın, Lauya

Prof. Dr. Muzaffer Şeker, Konya Shugaban Jami’ar Necmettin Erbakan

Prof. Dr. Naci Gündoğan, Jami’ar Anadolu

Nihal Bengisu Karaca, Jaridar HaberTürk

Doç. Dr. Nusret Göksu, Jami’ar Kahramanmaraş Sütçü İmam

Dr. Oğuzhan Bilgin, Jami’ar Gazi

Yrd. Doç. Dr. Oğuzhan Yanarışık, Jami’ar Erzincan

Prof. Dr. Osman Eravşar, Jami’ar Akdeniz

Prof. Dr. Osman Horata, Jami’ar Hacettepe

Prof. Dr. Ömer Pakiş, shugaban Jami’ar Hakkari

Özlem Çağlar Yılmaz, Ma’aikacin Kungiyoyin Fararen Hula

Yrd. Doç. Ramadan Doğan, Jami’ar Trakya

Prof. Dr. Ramazan Yelken, Jami’ar Yıldırım Beyazıt

Yrd. Doç. Dr. Recep Yorulmaz, Jami’ar Afyon Kocatepe

Sadullah Özcan, Jaridar Milat

Prof. Dr. Salih Yılmaz, Ma’aikatar binciken Rasha

Doç. Dr. Selahattin Çınar, Jami’ar Kilis 7 Aralık

Doç. Dr. Seyfullah Yıldırım, Jami’ar Yıldırım Beyazıt

Öğr. Gör. Selçuk Aslan, Jami’ar Dumlupınar

Suavi Kemal Yazgıç, Ma’aikatar Rediyo da Talabijin din Turkiyya

Prof. Dr. Şafak Ertan Çomaklı, Makarantar horar da ‘yan sanda

Prof. Dr. Şahmurat Arık, Jami’ar Kastamonu

Şenol Metin, Shugaban hukumar ilimin Bir-Sen a Jami’ar Konya

Dr. Şeyh Abdurrahman Çelik, Ma’aikatar al’adu da yawon bude ido

Prof. Dr. Tanju Tosun, Jami’ar Ege Üniversitesi

Tarkan Zengin, Kungiyar Harb-İş

Temindar Aytekin, Ma’aikatar iyali da jin dadin al’umma

Ülkü Nur Zengin, Malamin siyasa

Ünsal Çetin, masanin tattalin arziki

Prof. Dr. Üner Kayabaş, shugabar sashen lafiya a Jami’ar Niğde Ömer Halisdemir

Üzeyir Gökçe, Ma’aikatar hanyar jirgin kasa

Arş. Gör. Yağız Aksakaloğlu, Jami’ar Gazi

Yakup Çelik, tsohon shugaban Polatlı

Dr. Yakup Ömeroğlu, shuıgaban marubutan Eurosia.

Yrd. Doç. Dr. Yasemin Abayhan, Jami’ar Hacettepe

Yılmaz Altunsoy, Marubuci

Prof. Dr. Yusuf Sarınay, Jami’ar TOBB

Yusuf Gezbeli, Ma’aikatar tattalin arziki

Yusuf Semis, Ma’aikatar lafiya

Prof. Dr. Yusuf Şahin, Jami’ar Aksaray

Doç. Dr. Yusuf Tekin, Mai bada shawara a Ma’aikatar ilimiLabarai masu alaka