Wata sabuwar girgizar ƙasa ta afku a lran

A garin Ruyder dake jihar Hürmüzgan a ƙasar lran an yi wata girgizar ƙasa mai girmar 5.7

Wata sabuwar girgizar ƙasa ta afku a lran

A garin Ruyder dake jihar Hürmüzgan a ƙasar lran an yi wata girgizar ƙasa mai girmar 5.7 

Kulliyar kula da girgizar ƙasa a jami'ar Tehran ta bayyana cewar girgizar kasar da aka yi a garin Ruyder da karfe 09.37 ya shafi yankuna da tsawon kilomita 8.

Duk da ba'a sami hasarar rayuka da dukiyoyi ba jami'ai sun keɓance yankin domin gudanar da bincike.

 Labarai masu alaka