Hamas ta kulla wata yarjejeniyar zaman lafiya da Isra’ila

Israel da Hamas sun aminta akan dawo da zaman lafiya a Zirrin Gaza, kakakin kungiyar Hamas ya bayyana hakan a ranar asabar.

Hamas ta kulla wata yarjejeniyar zaman lafiya da Isra’ila

Israel da Hamas sun aminta akan dawo da zaman lafiya a Zirrin Gaza, kakakin kungiyar Hamas ya bayyana hakan a ranar asabar.

Kakakin Hamas Fawzi Barhoum ya bayyanawa kafar yada labaran Reuters da cewa, da saka bakin Misira da Majalisar Dinkin Duniya bangarorin Falasdin da na Isra’il sun aminta da samar da lumana a Zirrin Gaza.

Rundunar sojan Isra’ila dai taki cewa uffam game da yunkurin tsagaita wutar.
 Labarai masu alaka