Sojojin Isra’ila sun kama Falasdinawa 8

Sanarwar da sojojin Isra’ila suka fitar ta bayyana cewa, a wasu farmakai da suka kai a Yammacin gabar Kogin Jordan sun kama Falasdinawa 8 da aka zarga da yunkurin kai harin ta’addanci.

Sojojin Isra’ila na yawan kai hari gidajen Falasdinawa da ke Yammacin Gabar Kogin Jordan da Gabashin Kudus da aka mamaye tare da kama su.

Alkaluma na cewa, akwai Falasdinawa dubu 6.500 a gidajen kurkun Isra’ila.Labarai masu alaka