An garzaya da surukar Trump asibiti bayan bude wata wasika da aka aika mata

An garzaya da surukar Shugaban Kasar Amurka Donald Trump asibiti bayan ta bude wata wasika da aka aika mata wadda ta ke kunshe da wata farar kura.

Matar dan gidan Trump wato Donald Trump Junior na killace tare da wasu mutane 2 domin duba lafiyarsu tare da kare kamuwar wasu daban.

Kafafan yada labarai na Amurka sun ce, har yanzu ba a tabbatar da ko mene a cikin wasikar ba amma 'yan sanda sun fara gudanar da bincike.

Tag: Guba , Asibiti , Trump

Labarai masu alaka