Yahudawa masu tsattsauran ra'ayin Addini sun kai farmaki Masallacin Aksa

Wasu Yahudawa masu tsattsauran ra'ayin Addini su 49 da suka sami rakiyar 'yan sandan Isra'İla sun kai farmaki a Masallacin Aksa.

Kakakin Asusun Kudus Islam Firas Dibs ya bayyana cewa, Yahudawan su 49 sun kai farmaki a Masallacin Mai Girma.

Shaidun gani da ido kuma sun bayyana cewa, Yahudawan sun yi shawagi a harabar Masallacin na Aksa tare da kai farmaki.

Sakamakon bikin Hanuka ana sa ran Yahudawan kai farmakai da dama a Masallacin.Labarai masu alaka