An gano wani zane mai shekaru dubu 1,600 a Turkiyya

A gundumar Gölbaşı da ke lardin Adıyaman na Turkiyy an gano wani zanen hannu da aka yi a akrni na 4.

An gano wani  zane mai shekaru dubu 1,600 a Turkiyya

A gundumar Gölbaşı da ke lardin Adıyaman na Turkiyy an gano wani zanen hannu da aka yi a karni na 4.

Wasu 'yan uwa Kamal da Mehmet da ke aiki a wata gona da ke unguwar Çakmak ta gundumar Gölbaşı ne suka gano zanen hannun na Daular Rumawa.

'Yan uwan sun sanar da jami'an Jandarma  wadanda suka je gonar don gudanar da bincike.

Bayan nazari an kai aikin zanen zuwa gidan ajje kayan tarihi na Adıyaman.

An bayyana cewa, zanen yana da shekaru dubu 1,600.Labarai masu alaka