• Bidiyo

Sojojin Najeriya sun kubutar da mutane sama da 400 daga hannun Boko Haram

A kasar Kamaru an kubutar da mutane sama da 400 daga hannun 'yan ta'addar Boko haram wadanda suka yi garkuwa da su a shekarar da ta gabata.

Gwamnan jihar Arewacin Kamaru bakarai mijinyawa ya bayyana cewa, sojojin Najeriya sun kubutar da mutanen sama da 400 wadanda kungiyar ta yi garkuwa da su a bara.

Mijinyawa ya kuma ce,nan da wan dan lokaciza a mika mutane da aka kubutar ga iyalansu.

Gwamnan bai bayyana takamaiman a wanne yanki sojoji suka kai farmaki ba, ya kuma ce, mutanen sun hada da mata da yara kanana da yawa.

Janaral Buba Dobekreo na rundunar kasa da kasa ta hadin gwiwa ya ce, sojojin 'yan Boko Haram sun gudu sun bar mutanen da suka kama bayan luguden wuta da sojojin najeriya suka yi musu.Labarai masu alaka