Kaso 70 na magungunan da ake sayarwa a Najeriya Jabu ne

Farfesa Andrew Nevin ya gudanar da wani jawabi a wajen taron Kungiyar masu Samar da Magunguna ta Najeriya inda ya bayyana cewa, kaso 70 cikin 100 na magungunan da ake sayarwa a Najeriya Jabu ne.

Nevin ya ce, amfan da magunguna marasa kyau na cutar da lafiyar jama'a da tattalin arzikin Najeriya, sakamakon haka ya yi kira da a dauki matakin yaki da wannan dabi'a mara kyau.

Farfesan ya kuma ce, a kowacce mutane dubu 100 neke mutuwa kowacce shekara a Afirka sakamakon amfani da magunguna marasa inganci.

A kasar ta Najeriya yara kanana na mutuwa sakamakon kamuwa da cututtukan cizon sauro, amai da gudawa, da ma kyandar biri.Labarai masu alaka