Ruwa yayi barna a kasar Nijer

A sabili da gagarumin ruwan saman da akayi a yankin saga ne ya haifad da gudanar ruwa mai tsanani dayayi barna da dama a yankunan.

Ruwa yayi barna a kasar Nijer

A sabili da gagarumin ruwan saman da akayi a yankin saga ne ya haifad da gudanar ruwa mai tsanani dayayi barna da dama a yankunan.

An bayyana cewa dai tsananin ruwan saman ya janyo rushewar gidaje, shagonan  da muhalai da dama a yankunan.

A yanzu dai jama'a mutanen yankin kowa na iya kokarinsa na ganin ya gyera muhallinsa ko ma'aikatarsa da ruwan yaci.Labarai masu alaka